Yadda wata mata ta yanke marenan mijinta saboda neman mata
Lamarin ya faru ne a Aguleri dake jihar Anambra, inda nan take minjin nata yace ga garinku nan.
Rahotanni sun bayyana cewar, shima wani abokinsa da ya ɗauke shi zuwa asibiti ya rasu sakamakon hatsarin mota a hanya.
Kazalika mijin nata ya rasu ya barta da juna biyu na wata biyar.
0 Comments