Sirrin Rike Miji 18+ (Matan Aure Kaai – kada mara aure ta karanta)
Akwai siffofin kwanciyar jima’i kala kala wanda ya kamata mu sansu, kuma mu rika amfani dashi ba wai kullum a riga maimaita guda ba, ko kuma idan mai gida yazo sai dai ki kwanta sharkaf kamar katifa, ko kayan wanki yahau saman ki ya gama abin da zai yi ya tashi. Matan aure Ya kamata a riga sauya kwanciya, da canza salo iri-iri kamar tsotsan gabansa da dai sauransu dan jin dadin ki da mai gida.
Kwanciyar Gaba Da Gaba (kallon juna): Yadda ake yin wannan kwancciya kuwa shine, mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta suna kallon juna. amma miji ya dan dafa gado ko shimfidar da suke kai, domin ya rage nauyinsa akan matar tasa. sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata sannan sai ya sanya gabansa cikin HQ. wannan kwanciya na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma’aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.
Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne, akwai kwanciyar gefe daya ta gaba, akwai kuma ta baya.
Kwanciyar gefe daya ta gaba gaba: wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar, ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya gabansa cikin HQ.
Kwanciyar gefe daya ta baya: ita kuma wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba, banbancin kawai shine ita wannan ta baya ake yi (bawai ya saka gabansa a duburarta ba. A’a zai koma ta bayanta yadda basa fuskantar juna sai ta dan daga kafarta kadan ya shige ta.
Jima’in Zaune:
Yadda ake yin wannan jima’in shine, namiji zai zauna a kan gado ko kujera, ita kum matar zata zauna akan cinyoyinsa, sannan sai ta raba cinyoyinta. Shi ma namijin ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. sai ya shiga da gabansa sannu a hankali.
Kwanciyar Mimmike:
Wannan kwanciyar an fi yinta ne ida namiji ya kasance mai karamin gabansa. Domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda cewa lalle komai kankantar gabansa zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan kwanciyar shine, bayan namiji ya shigar da gabansa cikin farji mace, sai macen ta hade cinyoyinta ta mike kafafunta, shi ma namiji sai ya hade cinyoyinsa ya mike kafafunsa, ya kwanta dare-dare a kanta.
Kwanciyar Hawan Doki:
Yadda ake yin wannan kwanciya shine, namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lankwashe gwuiwarsa kadan ta yadda zai dan dago cinyoyin mace da guiwar, ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a tsakiya ta zauna a kansa, ta d’an kwanta kadan a kan kirjinsa, daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba da baya kamar ta hau doki.
{Ba Maganar Batsa Ba Ce, Ilimi Ne..Da fatan an karu}
LOKUTA UKU DA CIKI BAYA SHIGA KO DA AN SADU
Wasu lokuta ana yin jima’i sosai amma cikin bai shiga ba. Dalilin haka yana iya zama daga wajen mace ko namiji. Ga lokuta uku mafi yawan faruwa:
@ 1. Idan ba a lokacin ovulation ba
Wannan shi ne babban dalili da ke hana mace daukar ciki.
Me ake nufi da ovulation?
Ovulation shi ne lokacin da kwai (egg) ke fita daga mahaifa (ovary) domin haduwa da maniyyi (sperm). Idan babu kwai a lokacin da aka sadu, ba zai yiwu mace ta dauki ciki ba.
Yadda ake gane lokacin ovulation:
Yana faruwa sau daya a kowane zagayen al’ada.
Idan zagayen al’ada kwanaki 28 ne, yawanci ovulation yana a rana ta 14.
Mace tana da damar daukar ciki kwanaki 5 kafin ovulation da kwanaki 1–2 bayan ta.
Misali:
Idan mace tana samun al’ada duk kwanaki 30, ovulation na iya zuwa a rana ta 16–17. Idan aka sadu a rana ta 20 ko kafin rana ta 10 – ciki baya shiga saboda babu kwai ko ya mutu.
@ 2. Idan maniyyi bai da ƙarfi ko adadi mai yawa
Wani lokaci matsalar tana wajen namiji, ba mace ba.
Abin da ake bukata:
A kalla miliyan 15 na maniyyi a cikin 1ml domin samun damar haduwa da kwai.
Dalilan da ke rage ƙarfi ko yawan maniyyi:
Shan giya ko taba sigari
Ciwon diabetes
Ciwon infection kamar STI, gonorrhea, chlamydia
Saka wando mai matse gaba sosai
Rashin bacci da gajiya sosai
Alamomi:
Gajiya bayan saduwa
Rashin fitar da maniyyi mai yawa ko mai laushi
Idan maniyyi ba shi da inganci, ko mace na cikin lokaci mai iya daukar ciki – ciki baya shiga.
@ 3. Idan mahaifar mace na fama da matsala
Wani lokaci, kwai yana fita, maniyyi yana da ƙarfi, an sadu – amma ciki bai shiga ba saboda matsalar a jikin mace.
Dalilai:
Toshewar bututun fallopian (hana haduwar kwai da maniyyi)
Ciwon endometriosis da ke hana kwai dashewa
Infection ko PID da ya lalata mahaifa
Tsananin damuwa (stress) da ke hana kwai fita
Alamomi:
Zafin mara yayin al’ada
Fitowar ruwa mai wari daga gaba
Al’ada tana fitowa ba daidai ba
An dade ana jima’i amma babu ciki
KAMMALAWA:
Don mace ta dauki ciki, abubuwa uku suna da matukar muhimmanci:
1. A sadu a lokacin da kwai ya fito (ovulation).
2. Maniyyi ya kasance mai ƙarfi da yawan da ya dace.
3. Mahaifa ta kasance cikin ƙoshin lafiya.
Idan ɗaya daga cikin waɗannan ya gaza – ciki baya shiga.
kowace mace da salon irin yadda take nuna alamu a lokacin da sha’awar ta ke motsawa.
Shin kunsan alamomin yadda ake gane sha’awar mace ta tashi? Abu ne mai sauki fuskantar sha’awar mace ta motsa musamman lokacin da take bukatar namiji ya sadu da ita.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
Sai dai yana da muhimmanci ku gane cewa kowane mutum yana da bambanci kusan kowace mace da salon irin nata yadda take nuna alamu a lokacin da sha’awar ta ke motsawa.
Amma duk da haka masana ilimin jima’i sun bayyana wasu alamomi na gama gari kan yadda ake gane mace idan tana cikin sha’awar jima’i. Idan kuka Karanta wannan darasin za ku ji su.
Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah
Yadda Ake gane sha’awar mace ta tashi
1) Kallon Namiji, idan mace na cikin sha’awa zaka ga tana kallon namiji sosai, za ta Kura masa ido ba tare da ta dauke ba musamman idan irin Namijin da take so ne. Irin kallon da za ta yiwa namiji a lokacin da sha’awar ta ke mostawa ba irin kallo bane da aka saba yi koda yaushe ba.
Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata
2) Yanayin Yadda Take Wasa Da Jikinta, yadda mace ke yin wasa da jikinta idan tana sha’awa ya sha bamban da sauran lokutan, misali Zaka ga tana yin wasa da gashin kanta, tauna Lebenta, ko rungumar wani abu mai laushi.
Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata
3) Yanayin Murya, Idan kaji mace muryarta ya canja ba yadda aka saba Jinta a koda yaushe ba kuma babu wani ciwo ko rashin lafiya a tare da ita alamu ne dake nuna sha’awar ta ya mosta, a cewar binciken.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
4) Yanyin Saka Kaya(dressing), yana daga cikin yadda zaka gane sha’awar mace ta tashi idan ta saka kaya masu nuna surar jikinta ba tare da jin Kunya ba kuma ba’a saba ganin tana yin hakan ba.
Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

0 Comments