Daga Ziyara: Wata ta kashe abokin sheke ayanta bayan ya nemi karin lalata da ita


A cewar Vanguard, Sarah ta sirace ne daga gidan saurayinta, Joe Ibanga zuwa gidan marigayin a ranar 22 ga Disamba, 2023, inda lamarin ya faru, Vanguard ta ruwaito. 


Sarah ta bayyana cewa ta hadu da Igbodike ne a 2017 lokacin da take zaune a Enugu kafin ta koma Fatakwal a watan Agustan 2023.



An kama wata mata mai suna Sarah Nwankpo mai shekaru 26 da haihuwa da laifin kashe abokin harkallarta, Igbodike Anthony a garin Fatakwal na jihar Rivers. 

An shiga mummunan yanayi a Legas, gobara ta yi kaca-kaca da wani bene mai hawa 10 A cewar Vanguard, Sarah ta sirace ne daga gidan saurayinta, Joe Ibanga zuwa gidan marigayin a ranar 22 ga Disamba, 2023, inda lamarin ya faru, Vanguard ta ruwaito. 

Sarah ta bayyana cewa ta hadu da Igbodike ne a 2017 lokacin da take zaune a Enugu kafin ta koma Fatakwal a watan Agustan 2023. An kama matar da ta kashe abokin fajircinta

Yadda suka hadu da juna 

Ta ce marigayin yakan gayyace ta ta zo gidansa, wani lokacin kuma ya aika mata da kudin sufuri don ta zo su aikata abin da za su aikata. 

A karshe dai ta ziyarce shi kuma ta yi lalata da shi a ranar 22 ga Disamba, 2023, bayan ya sake kira ya gayyace ta don zuwa wurinsa, Within Nigeria ta tattaro.

Meye ya faru ta sheke shi? Da take ba da labarin yadda abin takaicin ya faru, ta ce:

Post a Comment

0 Comments