Kú Faɗa Mín Ɗan Fìm Ɗaya Tak Maì Addiní, Tambayar Sheíkh Imam Idrís Abdul'aziz Bauchí
Malamín ya yí wannan tambayar ne a cìkìn wanì faífan bidiyon da yake tsaka da caccakar masu sana'ar harkokin finafinan Haúsa (Kannywóód) inda yaké céwa" ka faɗa mín ɗan Fìm ɗaya tak maì addiní, in daí ɗan fim ɗin ne kirawo mana shi muyi masa tambayar menene addini." Inji shi
- Mé za kúce ?
0 Comments