"An kori ɗan sandan dake gadin Banki saboda ya latsa maman wata Budurwa da sunan bincike"


Jami'in ɗan Sandan ya rasa aikinsa biyo bayan lalube ƴan mata da yake yi kafin su shiga cikin banki sakamakon lalacewar na'urar dake binciken jama'a a ƙofar shiga Bankin, 

inda aka umarce shi da ya riƙa sherching ɗin duk wanda zai wuce da kansa, sai dan bayan an naɗi Bidiyon sa an ɗora a shafukan sada zumunta, 

hukumomi suka gani sannan suka dakatar da shi daga aikin baki ɗaya.

Post a Comment

0 Comments