Ana biya na naira 180 ana saduwa dani – Fatmata Kanu
A wata hira da manema labarai suka yi da wasu ‘yan mata guda biyu a kasar nan masu suna Mariam da Fatmata sun bayyanawa manema labaran yadda ake saduwa da su a kowanne kwana daya inda ake ba su Leone 5,000 wato kimanin naira 180 a kudin Najeriya.
Ga yadda hirar ta su ta kaya da Fatmatu Kanu, ‘yar shekara 18 a duniya:
Ku latsa nan don kallon Bidiyon
0 Comments