Gender : Ni Budurwa Ce ‘Yar Jihar Kano
Occupation : Ma’aikaciyyar Gwamnati
Qualification : Ina da NCE matsayin karatuna da ilimin addinina AlhamdulilLah.
Skin : White
Structure : Ni doguwa ce kuma ba gajeriya ba, ina da kiba daidai misali wato ni ba siririyya ba ce.
Shekaruna 23
Ina son mijin da zamu aure bisa tsari irin na addinin Musulunci da yardar Allah, bisa Alfarmar Annabi Muhammadu SallalLahu Alayhi Wa Salam.
Dukkan wanda ya san da gaske yake, ya yiwa Alkanawiy magana.
Ni Alkanawiy ina Addu’ar Allah ya shiga lamarin domin Albarkar Sayyudina Muhammad RasululLah SallalLahu Alayhi Wa Salam.
Alkanawiy.
0 Comments