Allah kafiddasu daga Kunchin rayuwa, Yanda 'yanmata marayu da mahaifiyarsu suke kuka Sakamakon halin rayuwa wallahi Nima Saidanayi kwalla danaji halinda suke ciki.
Allah kakawomasu again gaugawa, kafiddasu daga kunchin rayuwa, saura sati 3 bikinsu ko chokali basudashi wallahi, yau kwana 4 kenan basuchi abinchi ba ,Wani gida mahaifiyarsu take aiki a wata anabata
2000.
Sakamakon halin rayuwa tana 'Dora masu tallah saitaga abunda Ba ta gane ba tare da Daya daga chikinsu, Saitadena Dora masu domin sutsira da mutumchinsu, takaiga sai tafita tatafi makwabta gida gida tanemomasu sadakar abinchi tabasu Suchi hakanan akeci batare da ankoshiba.
Danhaka taga yakamata ta aura dasu ko kyautane ko
Babu sadaki, Amma guda 'Daya ankawo sadakinta, Kuma Allah yadoramata ciwo akaimata hidimar asibiti da kudin.
0 Comments