Kalli yadda Jarumar Kannywood Mansura Isah Ta Jefa Kanta Cikin Babbar Matsala




Fitacciyar Jarumar masana Antar Kannywood A da, Mansura Isah  Tsohuwar Matar Sani danja Ta Jefa kanta Cikin Chakwakiya,

Bayan Rabuwar  Ta Da Megidanta A Masana Antar Kannywood Din Kuma Mijinta Na Aure Yasa Wasu Abubuwa Sun Sakata Danasani, Inda Mutane Dayawa Sukayi Ala Wadai Da Wannan Al Amari,

Baya Dahaka Hukumar HISBAH Tashiga Cikin Wannan Chakwakiyar Da Jaruma Mqmsura Tajefa Kanta, Kalli Cikakken Bidiyon Anan Kasa,




Post a Comment

0 Comments