APA Hausa24 24 nima ga Bidiyo na ina cigiyar mijin aure suna na Zahra, ina son a nemo min wanda bashi da gida ba aikin yi ba sana a nayi alkawarin ni zan bashi kudin da zai biya sadaki na yayi hidimar auren.
Zai zauna a gida na zan biya masa dukkan bukatu saboda ina son yin koyi da Nana Khadija amma da sharadin babu maganar kishiya saboda ita ma Nana Khadija har ta koma ga Allah ANNABI SAW bai mata kishiya ba, saboda haka duk wanda ya amince ya tura min sako ta WhatsApp ta wannan nambar dake kasa
0 Comments