Wata Budurwa ta rasa ranta tana tsaka da saduwa da Saurayinta, hakan yafarune yayin gwajin maganin karfin maza


Wata mata ta mutu tana tsaka da saduwa da saurayinta da ya sha maganin karfin maza domin ya birge ta a Jihar Kwara.


Lamarin ya faru ne tsakanin saurayin mai suna Isaac da budurwar tasa a wani otal da ke yankin Temidire a Ilorin, babban birnin Jihar.

Bayanai sun nuna Isaac, wanda yake da shagon yin aski dai ya sha maganin ne da nufin birge budurwar tasa.

Wata majiya a yankin da ta nemi a sakaya sunanta ta ce, “Lokacin da suke saduwar, matar ta yi korafin cewa ta gaji, sannan jini na fitowa daga gabanta.

Majiyarmu ta aminiya ta ruwaity.

Ana cikin haka ne aka ga ta daina motsi, inda aka garzaya da ita asibiti, kuma ta mutu a can.”

Wakilinmu ya kuma gano cewa bayan faruwar lamarin, saurayin ya jawo hankalin ma’aikatan otal din domin su kai masa ɗauki.

Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar, Ajayi Okasanmi, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Talata, ya ce, “muj kama saurayin sannan mun fata bincike domin gano ainihin abin da ya faru tsakanin shi da ita.”



Comments

Popular posts from this blog

BIDIYO: Yadda aka Gudanar da Gasan Lashe Hammata na Wannan shekaran

"Duniya Ba Tabbas" Shahararriyar Mai Sayar Da Maganin Mata, Jaruma Empire Ta Kamu Da Cutar Tabín Hankali

Ina maza masu karamin mazakunta Gama hanyar dazaki maida gabanku yazam kato👇👇👇👇👇👇👇👇👇

An karrama mutumin da bai taba shiga aji ba da matakin digiri (Dr) Bayan ya kirkiri risho mai amfani da ruwa Tareda janareto - Abis Fulani News