GASAR LASHE HAMATTA
Wannan Ita Ce Gasa Mara Daɗin Kallo Da Ake Gudanarwa A Yankin Turai
Ana Shirya Gasar Ne Duk Shekara Sannan Wanda Yayi Nasarar Lashe Hammata Mafi Yawa Batare Da Yamutsa Fuska Ba, Ko Yayi Amai Shine Wanda Yayi Nasara
Sannan Wanda Yayi Nasara Yana Tafiya Da A Ƙalla Dollar Amurka Million 2 Da Rabi Kimanin Kuɗin Nigeria Naira Billion 2 Da Million 500
Shin Zaku Iya Shiga A Fafata Daku A Wannan Gasa?
Alhaji Yahaya Monkin
Ina Fatan Wata Shekara Kai Zakachi Wannan Gasar
0 Comments