"Duniya Ba Tabbas" Shahararriyar Mai Sayar Da Maganin Mata, Jaruma Empire Ta Kamu Da Cutar Tabín Hankali


DUNIYA BA TABBAS: Shahararriyar Mai Sayar Da Maganin Mata, Jaruma Empire Ta Kamu Da Tabín Hankali

Rahotanni sun nuna cewa Jaruma ta samu tabiń kwakwalwar né sanadin ta’ammali da miyagun kwáyoyi inda yanzu haka tana wajen kula da masu lalurar kwakwalwá A Abuja. 

Bayan nan kuma an ce kullum cikiń ihu také tare da néman ayi jímá’i da ita také.

Credit: Dokin karfe

Mutane da dama sunyi sharhi akan magana:

@sir jalal
I wish her sound and stable health. But Babangida is this news verified please?

@Jameelah
Innallahi wa'inna inna ilaihirraji un.Allah yabata lfy yashiryemu a cikin tafarkin Sunnah ameen

Comments

Popular posts from this blog

An karrama mutumin da bai taba shiga aji ba da matakin digiri (Dr) Bayan ya kirkiri risho mai amfani da ruwa Tareda janareto - Abis Fulani News

Hukuncin Wanda Ya Sadu Da Matarsa Yana Azumin Wata Ramadan – Sheikh Kabiru Gombe….