Tir Da wannan Da Tace Ba Ita bace, Amma Allah yafita Ga Bidiyo ya fito…


Babbar magana Tabbas idan da ranka ba abin da bazaka gani ba wai ace kamar wannan duk mutuncin ta da ake gani ace wai an kamata tana irin wannan abin, Ubangiji Allah Ya sa mu dace…

Ke duniya ina zakije da mu, kullum sabbin abubuwa ke ta bullowa jiya wancan yau wannan gobe kuma wani na daban Wata baiwar Allah ce tayi bikin zagayowar Ranar Haihuwarta


wannan da kuke gani shine Salon murnar da ta nuna kullum abubuwan kara karuwa Sukeyi sede mucigaba da adduoi kawai kuma mu gyara halayen mu, Ubangiji Allah Ya bamu iko Ameen

Wannan da kuke gani yar kudu ce ba yar arewa bace Kuma ita din ba musulma bace ba, Wannan fasadi da ake ta tabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya

Saboda ba iya su arnan ke aikatawa ba tabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya..

Saboda ba iya su arnan ke aikatawa ba har ma da mu musulmi wannan yafi kome ma cin ran domin idan wanda bai san abu ba yayi, mu yan Adam zamuyi masa uzurin Rashin Sani wato (Jahilci)

amma idan wanda ya sani me ya aikata fa, shi kuma sakaki ne.

Comments

Popular posts from this blog

BIDIYON: 'Yadda wani ke Fasto ke umartar ƴan matan Cocinsa da su shigo cikin ruwa yayi musu tsarki'

Wata Budurwa ta rasa ranta tana tsaka da saduwa da Saurayinta, hakan yafarune yayin gwajin maganin karfin maza

Manyan Dilolin siminti na Kasar nan sunyi martani game da rage farashin da kamfanin BUA yayi

Ina maza masu karamin mazakunta Gama hanyar dazaki maida gabanku yazam kato👇👇👇👇👇👇👇👇👇