BIDIYON: 'Yadda wani ke Fasto ke umartar ƴan matan Cocinsa da su shigo cikin ruwa yayi musu tsarki'


Faston yace Yesu mai tsaiki ne ya hore masa wannan ruwan kuma yace ya riƙa yiwa mata tsarki da shi sannan duk wacce ta shigo cikin ruwan yayi mata tsarki shikenan ta kuɓuta daga illar shaiɗan kuma ta zama ƴar Aljanna

Wannan ne dalilin da yasa duk ranar Lahadi kafin a shiga Cocinsa sai an kai ƴan mata bakin ruwan yayi musu tsarki.

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Post a Comment

0 Comments