Tirkashi Indai kana social media ya kamata ka lura da wannan babban lamarin na wannan mutum Mai kafar saniya
Mutane suna ta yada wannan mutumin social media a matsayin wanda akayi masa wani ya dawo haka amma kuma ba hakabane lamarin .
Wannan bidiyo an tsarashi ne kawai ba gaskiyane ba ya kamata duk wanda yake social media yasan wannan Allah yasa mudace .
Ameen summa ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya dana siyasa .
Thanks for watching .
0 Comments