G-Fresh Ya Tona Asirin Sadiya Haruna Ya Raba Tsakanin Aya Da Tsakuwa A Firar Shi Da Hadiza Gabon



SHAYE-SHAYE, KAWALCI DA BIN MAZA SUNE AIKIN MATATA  G-FRESH AL'AMIN. 


A hirar da Gabon tayi da Garba Fresh Al'amin, ya nuna tsohuwar matar sa Delu tana ta'ammali da miyagun ƙwayoyi. Yace shekarunta 48 ne ba 25 kamar yadda take faɗa. 


Yace aure 9 tayi. Kuma yace tana mu'amala da kawalai. A inda ya nuna kawalan ma su suka kawo matsala wa auren su. Saboda shi mutum ne me kishi. Akwai abinda baze bar matar sa ta sunna tayi ba. Amma saboda ya kwaɓe ta ya hana ta. 


Shi ne tayi ta kiran sunan uwar sa da take ƙabari tana zabga mata ashar. Amma duk da haka yayi ta bata hakuri. Saboda be so auren su ya samu matsala. Kuma yana son matar sa. 


Yayi bayanin cewa tsohuwar matar sa Delu ba ita take ciyar dashi ba kamar yadda take nunawa. Shi yake ciyar da ita. Kuma shi ya biya kuɗin gidan haya da suka tare. Ya ƙara da cewa Zarmalulun sa yana aiki. 



Comments

Popular posts from this blog

Aisha Najamu Daga Taimakon Almajiri Ya Nema Keta Mata Mutunci, Darasi zuwa ga mata duk wacce take da niyyar taimakon wani Almajiri wanda ya wuce shekaru 18 ta tabbatar da Almajirin gaskiya ne saboda yanzu mazajen banza amfani suke dasu Almajirai ne sai daga baya sun bata miki mutunci ki gano ba Almajirin gaskiya bane, babu abinda yakai mutuncinki a wajenki.

Kalli Yadda Wani Matashi Yadade Yana Yaudaran Yan Uwansa maza Dashigar Yan Daudu A Matsayin Budurwa