Wata Sabuwa An hango Vedion Mr 442 tare da Sadiya Haruna ya Jawo cece kuce

Fitacciyar mai sayar da Kayan mata sannan kuma Tsohuwar Jarumar Kannywood Sayyada sadiya haruna an hango wata Sabuwar vedion ta tare da fitaccen mawakin gambarar nan watau Mr442 wanda ta wallafa a shafinta na Tiktok.

Mutane dai na ganin cewa a yanzu ya kamata ace sadiya haruna tayi hankali tasan da cewa ita bazawara ce kuma tanada ya mace

Shima wasu suna ganin duk abinda mr442 ya aikatawa yayan wasu kannan sa da yayan sa mata na nanan tafe a nan gaba kadan


Post a Comment

0 Comments