Bidiyon Aisha Tsamiya Na Farko Da Ya Fara Janyo Mata Zagi, Aisha Tsamiya itace jaruma ta farko wacce ta samu shaidar kwarai a wajen ma'abota kallon fina-finan hausa.
Ta samu yabo ta fannin yin shigar mutunci, ta samu yabo ta fannin kamun kai, ta samu yabo ta fannin kin shiga abinda babu ruwanta, a yan kwanakin nan bayan mutuwar aren't a tayi wani bidiyo wanda ya saka mutane duk suka matan alkhairanta.
Ga bidiyon nan a kasa...
0 Comments