Aisha Najamu Daga Taimakon Almajiri Ya Nema Keta Mata Mutunci, wani bidiyon daya daga cikin jaruman Kannywood mata wato Aisha Najamu wacce aka fi sani da Hajiya Nafisa ya bayyana a social midiya wanda take rusa kuka da hawaye.
Mun samu wannan bidiyo new a tashar YouTube wanda aka bayyana taimako tayi a tunanin ta Almajiri ne ashe ba Almajirin gaskiya bane ya fakewa da sunan shi almajiri ne yana zaluntar wanda sukayi kokarin taimaka mashi.
Bamu da ingancin wannan labari amma ga bidiyon nan a kasa mun kawo maku...
0 Comments