Akwai abubuwan da dama wadanda idan ma’aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi, domin wadataccen ruwan maniyyi shine ginshikin jin dadin saduwa a rayuwar aure, karancinsa kuma yana haifar da rashin jin dadi ga dukkan ma’aurata.
Hakan yasa muka kawo muku sunan wasu nau'in kayan abinci wanda ke taimakawa wajen kara ruwan maniyyi ga ma'aurata. Wadannan abubuwan wasu da yawa daga cikin mu muna yin amfani dasu ba tare da sanin amfanin da suke yi ba.
Ga jerin nau’in abinci da ya kamata ma'aurata su dinga ci ko sha don a samu Ni’ima mai dorewa a zamantakewar aurensu.
Nau'in Abinci Dake Kara Ruwan Maniyyi Ga Ma’aurata
ayaba
mangwaro
kankana
inibi
lemun zaki
tuffa ( apple )
gwanda
yazawa ( cashew ) da karas
cucumber
tumatir
wake
faten waken yaji albasa.
tafarnuwa
Wadannan sune jerin abubuwa ko abinci da abin sha da cin su ko shan su ke taimakawa ma'aurata samun karin ruwan maniyyi sannan kuma suna kara lafiya da nishadi ga ma'aurata
KALLI VIDEO 👇👇👇
Comments
Post a Comment