Iyayen wannan Yarinyar da Danginta Sunfi kowa Laifi Ashe wai Musulma ce Wlh ni na dauka ba Masulma bace
Naga Ana ta cecekuce Akan wannan Samarin AHMAD Da SAFEERA Ni banga Laifin sa ba ko kadan kafin A ce ya yaudare ta Tun farko idan bai ga kofar yaudara ba Bai isa yayi Yaudara ba
Yar musulmi mai ikirarin Musuluncin wai tazo ta saki jiki wani kato yana yadda yaga dama da ita sukuma iyayen da yake sai kace basu suka haife ta ba sun zura ido suna kallo
Dan haka ta yaudari kan ta ba wanda ya yaudare ta Ga maza masu son ku Amma kun fi son ƙarya kuma ba wani abu bane ya janyo wannan illa Sake wa mata dama da Ake
Da sunan yanci Akwai yancin da yafi wanda Addini ya baƙi izna ga Yan gaba
©Nu'uman Bashir
0 Comments