Anyi Nasaran kama wani bawan Allah wanda yayima yar makwafcinsa fyade da yun kurin kasheta idan ta tona masa a siri, Ma aikata suci nasaran kama wannan mutumin da yayi wannan aika aikan a daren jiya wajajen karfe 8:00 nadare,
Al umma da dama sunyi ala wadai da wann abida yafaru da wannan bawan Allah bayan yashiga hannun hukuma yana nadama da abinda ya aikata bayan ganin cewa fansa yake dauka akan wannan ma kwafcinsa,
A yanzu sai yana hannun hukuma bisa zarginsa da a keyi akan yiwa yar makocinsa fyade bayan wasu shaidu da suka tabbatar da hakan a gaban mahukumta, kalli cikakken bidiyon daga nan shafin,
FULL VIDEO👇👇👇
0 Comments