Hisba ta bazanma neman saurayin da ya saki Bidiyon yadda yake cakumar yar mutane a TikTok..
Hukumar Hisba Ta Bazama Neman Wani Saurayi Da Ya Dora Vedion Yadda Yake Wasa Da Wata Budurwa Yana Cakumar Ta Ba Kunya Bare Tsoron Allah.
Wannan Ba Sabon Abu Bane Ga Yawanci Daga Jaruman Tiktok Duba Da Cewa Sun Saba Aikata Abun Kunya, kuma Ko A Jikin Su.
A ɓangaren Hisbah Suna Iya Nasu Kokarin Na Ganin Sun Kira Wadannan Jarumai Tare Da Musu Nasiha Sai dai Ko An Musu Nasihar Bata Tasiri Akan Su, Sabida Hakane Hukumar Tasa Kafar Wando Da Duk Mai Aikata Ire-iren Wadannan Mutane.
Ga Vedion A Nan Domin Kallo 👇👇
Muna Addu'a Da Fatan Allah Ya Shirya Masu Aikata Ire-iren Wadannan Ayyuka A Kafofin Sada Zumunta.

.gif)
0 Comments