Yanzu Yanzu Runduran HISBAH Sun Karayin Wani Sabon Sumame Wajan Da Aka Bude Sabon Gidan rawa a Kano, Ankama Nakamawa Wasu Sun Ranci Nakare A Halin Yanzu,
Hukumar HISBAH Ta Jahar Kano Tadau Al Washin Yaki Da Marasa Tarbiya Wato yan Batagari Dasuke Bata Yaran Jama a A Social media Da Garin Kano Baki Daya, Hakan Yasa Al Umma Sukayi Murna Akan Aikin Dasuke na Al Khairi,
Tabbas Al Umma Suna Bawa Hukumar HISBAH goyan Baya kan Aikin Al Khairin dasukeyi, Kalli Cikakken Bidiyon Anan,©Labaraiblog.

0 Comments