"Wallahi Tallahi" Farfesa Zakir Naik Bai Kai Sheikh Mansur Sokoto Ilmiń Fiqhun Addini Ba: A Cewar Dr. Sheriff Almuhajir


Farfesa Zakir Naik Bai Kai Sheikh Mansur Sokoto Ilmiń Fiqhun Addini Ba, Ra'ayin Dr. Sheriff Almuhajir

Tunda na ga labarin zuwan Sheikh Zakir Naik Sokotó na ke tamabaya a zuciya ta!

Wai shin Professor Mansur Sokoto ya bar Sokoto ne da har mutanen Sokoto za su kashe makudan kudade su kawo Zakir Naik ko dai wasu sun fara Kristancewa ne za'a yi debate din dawo da su Musulumci? Ni ban ce Zakir Naik ba shi da ilimi ba, amma wallahi, thumma tallahi, thumma qasman billahi bai kai Farfesa Sokoto zunzurutun ilimin fiqhun addini ba, sai dai idan Musulumtar da maguzawa za'ayi to wannan yayi idan suna jin turanci.

Amma fa wannan ra'ayi na ne na kashin kai na.

Post a Comment

0 Comments