Hukumar tace fina finai ta jahar kano mai suna kannywood karkashin jagorancin Abba El-Mustapha1 ta dakatar da jarumar masana’antar mai suna Khadija mai Numfashi, akan yin rawa dai bai kamata ba. Wadda hakan ya taka dokan addini da kuma al’ada. Don haka yasa ta dakatar da ita har na tsawon shekaru 2.
Abba Almustapha shine Shugaban hukumar tace fina-finai na jihar Kano, a satin da ya gabata ya dakátar da wani dan film dan daudu wanda suke kira Alin Kwana casa’in saboda abubuwan bat$a da i$kanc¡ da yake yadawa
Yau kuma sai muka sake cin karo da labarin cewa Abba Almustapha ya sake dakatar da wata mai shirin fim Khadija Mai Numfashi saboda tayi rawar batsa
Abba Almustapha ya dakatar da wannan jarumai na tsawon shekaru biyu daga shiga harkan fim, har ma naji yana cewa zai gurfanar da su a Kotu saboda sun kárya doka
Tabbas idan aka cigaba da daukan irin wannan mataki da Abba Almustapha yake dauka za’a kawo sauyi mai ma’ana a masana’antar Hausa film.
0 Comments