Gaba ta koma baya : Ni wallahi Jaki nake son aure – murja kunya


Fitacciyar yar tiktok murja Ibrahim kunya wanda tayi fice sosai a manhajar titkok wanda ankaji mai girma gwamna jihar kano Abba Kabir Yusuf (abba gida gida) yana cewa murja kunya na cikin wadda za’a yiwa auren gata.

Murja kunya ta shiga cikin jin dadi irin yadda anka ga gwamna da kanshi yana faɗin cewa zai aurar da ita, a nan har a ka hangota da wani malami mai amfani da kamar sada zumunta yana yaba halayenta Dr. Sheriff Almuhajir har anka dauka ko shine angon.

To a yanzu nan Majiyarmu ta samu wani faifan bidiyo da ke yawo kafar sada zumunta inda ankaji murja kunya na cewa:

“A duk duniya babu wanda nake so irin jaki wallahi da ace irin kasar Amurika nake ko wani gurin jaki zan aura.

Inason jaki baya son raini, bai shiga harka kowa ba kuma ba wanda zai shiga harkasa , bugu da kari tsarara yake yawo Sa’a nan baya gudun kota kwana.

Murja ta kara da cewa ga jaki yana da ilimi saboda idan ka dora jaki hashi idan anyi shekara ka daura shi a hanya zai iya kai shi, jaki yana burgeni inason jani wallahi ni banda tantirin dan hau da yake burgeni irin jaki ba.-inji murja.

Shafin yagamen1 na murja kunya wallafa bidiyon.

Kalli bidiyon a nan



Mutane sun tu martani a karkashin wannan bidiyo.

@Mss_Ayshq cewa take:

Ai dole mutum ya so Dan uwansa bamu ganin laifin ki.

@Mahmud B Abubakar abinda yake cewa:

Yana da Babban Gela Nafahim ceki kadan Baya lsanki ne kawai

@halirusaidu748 cewa yake:

Allah ya sa karcenki yayi kyau Ameen muma Allah yasa mi cika da imani.

@Fareeda Abdullahi Ibrahim cewa take:

kutumar uba kai jama’a cin kai fa duniya ne wlh wanda yaci kai ya huta ycn

Comments

Popular posts from this blog

An karrama mutumin da bai taba shiga aji ba da matakin digiri (Dr) Bayan ya kirkiri risho mai amfani da ruwa Tareda janareto - Abis Fulani News

Subhanallah! 'Yan Ta'adda Sun Fito Da Wani Sabon Salon Hallaka Mutane, Jama'a Ku Kalla Wannan Video Sannan Kuyi Hattara, Subhanallah 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇