Masu magana na cewa uwa mai dadi duk Wanda ya rasa uwa yayi kuka haduwar jarumi Adam a zango da mahaifiyarsa a wani hoto lamarin yayi kyau sosai da sosai
Kamar yadda kuka sani ba kowanne jarumi ne yake hoto da mahaifansa irin yadda Adam a zangon yayi ba hakane ya kayatar da Jama,a .
Saboda iyaye sune jigon rayuwa gaba ki daya duniya da lahira Allah yasa mudace Allah ya taimaki iyayenmu duniya da lahira Ameen summa ameen .
0 Comments