Bidiyo: Bayyani Dala Dala Maganin zubewar nono fisabilillahi domin mata zallah -Dr Naima



Wannan wani bayyani ne dala dala wanda wannan malamin yayi bayyani da ya baiwa mata akan zubewar girman nono kyauta.

Wanda yace idan mace ta rike wannan hadin zata rinka samun kudi da shi wanda kuma ba wani cutarwa ga wannan maganin wanda yana da kyau ku gyara jikinku.

Kalla Videon 👇 👇 👇 👇 



Post a Comment

0 Comments