Allah Sarki wata matashiyar bahaushiyar soja tana neman mijin Aure ko akwai wanda ya shirya




Allah Sarki wata matashiyar bahaushiyar soja tana neman mijin Aure ko akwai wanda ya shirya


Kalli yadda wata kyakkyawar matashiyar soja ta fito tana neman mijin Aure koda akwia wanda yake da ra’ayin auren soja ta bayyana ita dai a shirye take dan haka duk wanda ya shirya yayi magana

Sai dai da yawa al’umma suna tsoron auren soja ne domin kowa yasan yadda suke basu da wasa sanan basa daukar kuskure da kuma raini ana ganin idan kana son soja baka da damar yi mata 

kalamaiIndai akwai wanda yake da ra’ayi kawai yayi magana abin yana yawo a kowacce kafa ta Social Media Dan haka kawai ka bayyana ra’ayinka muna saurara.

Comments

Popular posts from this blog

Kalli Yadda Wani Matashi Yadade Yana Yaudaran Yan Uwansa maza Dashigar Yan Daudu A Matsayin Budurwa