Anyi ba'ayiba: In Allah ya yarda se na zama uwar bariki (Shahararriyar Magajiya) - Cewar Murja Kunya


#Repost @northern_trending_
@amdaurawa Meya hana hukumar
HISBAH kama @real__murjaibrahim ?? Shin HISBAH aikin Allah take??

Ko kuma ita Murja da yake Gwamnati tasu ce Duk Rashin Tarbiyyar da take @amdaurawa koh Hisbah banji kun fito kunyi magana ko shirin kamata ba??

Ya kamata Hukumar HISBAH ta nemo @real_ _murjaibrahim Kamar yadda take nemo sauran yayan talakawa

Itama Yar Kano kuma a cikin Kano take zama, kuma Hotunan da take sawa ya sabama Al'adar da Addinin mu @amdaurawa

Post a Comment

0 Comments