Rahotannin dake fitowa yanzu-yanzu daga yankin Gabas ta tsakiya na cewa mayakan Falasɗinawa na Hamas sun harba makaman Roka har dubu goma cikin Isra'ila wasu rahotanni sun ce ɗaya daga cikin makaman ya rushe wani gini mai hawa 35 a harabar fadar Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu
Wannan hoton bidiyo ya nuna yadda makaman ke fita da ƙarfin ikon Allah inda ake jin sautin sojojin Hamas na cewa Allahu Akbar suna harba su zuwa cikin babban birnin Isra'ila Tel Aviv babu ƙaƙƙautawa, an bayyana cewar wannan mummunan harin na yanzu ya nunka na farko ɓarna, ga Bidiyon harin nan zaku iya kallonsa yanzu haka
Muna fatan Allah ya basu nasara a kan ƙasar Isra'ila, muna fatan duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don ƴan'uwa Musulmi Duniya su kara taya Falasɗinawa da addu'ar samun nasara muna fatan Allah ya basu sa'a.
0 Comments