Makaho Mai Maganin Gargajiya Ya Damfari Dattijuwa Naira Miliyan 19 a Jihar Ogun


Wani makaho mai maganin gargajiya mai suna Owolabi Adefemi wanda aka fi sani da Ojunu ya damfari wata tsohuwa Naira miliyan 19. Tsohuwar da aka damfara mai suna Madam Alimot ta kawo ‘yar ta ne don ya warkar da ita, Legit ta tattaro. 

Meye ake zargin makahon da aikatawa?

A cewarta, ta rasa dukkan ‘ya’yanta 15 inda su ke rasuwa amma yanzu saura guda uku kacal shi ne ta zo neman taimako wurinshi, cewar The Nation. 

Rahotanni sun tabbatar cewa matar ta samu labarin mai maganin ne a wani shiri na gidan rediyo a jihar Ogun. A cikin shirin an bayyana mai maganin da cewa ya na warkar da dukkan wasu cututtuka da su ka gagari jama’a a cikin sauki. Alimot ganin irin halin da ta ke ciki ta dauki lambar wayar mai maganin da wurin da ya ke zama don neman taimako. Matar ta bar gidanta da ke yankin Mowe don zuwa wurin mai maganin da ke yankin Ogijo duk a cikin jihar. Yadda makahon ya damfari matar makudan kudade Makahon mai maganin ya umarci matar ta kawo saniya don a sadaukar da ita saboda iftila’in da ya sauka a gidanta. 

Matar ta yi kokarin samar da kudaden da ake bukata, daga nan ne ya rin ka neman karin kudade don yin aiki, kafin wani lokaci ya karbi ya kai miliyan 19 wanda sai da ta siyar da gidajenta biyu. 

Comments

Popular posts from this blog

Innalillahi kalli wani videon iskancin wasu ma’aurata Kafin aure awajen dinner.

Yadda Ake Rikita Mai Gida Lokacin Kwanciya Kalla Videon πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Dan uwa idan kana so a duk yayin Saduwa da Matar ka kah gamsar da itah har ta kawo ruwa to ga yadda zaka yih