Na bar wasiyya cewa idan har na mutu kadda ayi gaggawar kai ni ƙabari har sai an tabbatar da fatata ta fara saɓulewa - Murja Kunya
Wannan labari kenan da gidan jarida na Alfijir y wallafa a shafinsu na Facebook sannan kuma masu buƙatan video wannan labarin zasu iya zuwa Kai Tsaye zuwaga shafin Murja Ibrahim Kunya.
0 Comments